![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Aleppo, 1960 (63/64 shekaru) |
ƙasa |
Siriya Falasdinu |
Karatu | |
Makaranta |
King Fahd University of Petroleum and Minerals (en) ![]() |
Harsuna | Larabci |
Malamai | Abd al-Aziz Bin Baz |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin addini da Ulama'u |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
Muhammad Saalih Al-Munajjid (محمد صالح المنجد) (an haife shi a ranar 7 ga watan Yuni, shekarar ta alif 1960/30 Dhul hijjah,1380) fitaccen malamin addinin Islama ne Bafalasdine da Saudiya, wanda ake ganin masani ne mai daraja a cikin kungiyar Salafi (a cewar Al Jazeera);[1] kuma wanda ya kafa gidan yanar gizon fatwa IslamQA,[2] ɗaya daga cikin shahararrun gidajen yanar gizon Islama, kuma (a cewar Alexa.com har zuwa watan Nuwamba shekarar 2015) gidan yanar gizon da ya fi shahara a duniya kan batun Musulunci gabaɗaya.[3][4][5]
...participants generally refer to the established Saudi scholars. In this case, the most common source of reference was Muhammad Salih al-Munajid's well-known website: Islam Question and Answer which provides normative Saudi Arabian Salafi responses.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search